Mahdawiyya (10)
-
newsMai Jiran Bayyanar Imam Na Gaske Shi Ne Mai Gyara Kansa Kuma Mai Damuwa Da Damuwar Al’umma
Hausa/ Hujjatul Islam wal Muslimin Bani Hashimi ya ce: "Mutum mai jiran bayyanar Imam Mahdi bai tsaya kan gyaran kansa kaɗai ba, yana kuma damuwa kan al’amuran zamantakewa, yana ƙoƙari wajen…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya 32 | Tsarin Imamanci, Tsari Ne Na Ubangiji Kuma Wanda Ba Ya Yankewa
Hauza/ Tsarin Imamanci tsari ne na Ubangiji wanda ba ya yankewa kuma ba shi da lokacin tsayawa; yana nan a kowane zamani da kowace gaba. An kafa shi ne tun daga zamanin fiyayyen halitta Manzon…
-
Zuwa Ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (31) | Matsayi da Manyan Sha’aninnikan Imam Mahdi (A.F) a Cikin Addu’o’i
Hauza/ Kula da sha’anin Imamuz Zaman (A.F) a cikin wannan duniya na iya zama sanadiyyar kusancin bayin Allah ga Allah Madaukaki fiye da da.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (30) | Siffofin Imamuz Zaman (A.F) a Cikin Addu'o'i
Hauza/ Kula da siffofi da halayen Imamuz Zaman (A.F) na iya taimaka wa wajen ƙara ƙarfafa alaƙa da kusanci da shi.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa kan Mahdawiyya (29) | Addu’o’i da Ziyarorin Mahdawiyya
Hauza/ Daya daga cikin muhimman hanyoyi da mabiyan Imam Mahdi (A.S) suke da su a lokacin ɓoyuwarsa (Gaiba) shi ne addu’a da kuma ƙulla dangantaka da wannan Imami, domin kada su manta da shi,…
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (28) | Masu Iƙirarin Ƙarya Kan Mahdawiyya
Hauza/ Kowane Shi’a mai wayewa yana da alhakin ƙaryata masu iƙirarin samun alaƙa ta musamman ko wakilci na musamman daga Imam, tare da toshe ƙofar yaudara da cin moriyar waɗannan masu son duniya.
-
Zuwa ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (11) | Fa’idodin Imam a Zamanin Gaiba
Hauza/ Matsayin Imam a cikin tsarin halitta yaya yake? Shin dukkan tasirin wanzuwarsa yana dogara ne ga bayyanarsa? Shin shi kawai jagora ne ga mutane, ko kuma wanzuwarsa tana da tasiri da albarka…
-
Zuwa Ga Al’umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa kan Mahdawiyya (6) | Allah Ne Kadai Ke Nada Imami
Hauza/ Mahalicci Shi ne sarkin da ke da iko cikakke a kan komai, kuma ya zama dole kowa ya bi Shi Shi kadai. Saboda haka, a bayyane yake cewa wannan ikon shugabanci na Allah ne, kuma Shi ne zai…
-
Zuwa Ga Al'umma Mai Manufa:
AddiniSilsilar Tattaunawa Kan Mahdawiyya (4) | Siffofin Imami: "Ismah" (Kariya Daga Kuskure)
Hauza/ Idan Imami ba shi da kariya daga kuskure, to mutane za su bukaci wani imamin daban domin ya biya musu bukatunsu na shiriya. Idan shi ma wannan na biyun ba shi da kariya, to za a bukaci…
-
Ayatullah al-Uzma Makarem Shirazi:
newsTunanin Mahdawiyya da Imani da Imamanci Shine Alamar Shi'a Mafi Muhimmanci
Hauza/ Ayatullah Makarem Shirazi ya bayyana cewa: "Tunanin Mahdawiyya, da bukatar wani mai ceton da zai zo, da ci gaba da matsayin Imamanci, da kuma wajabcin kasancewar sa a cikin al'ummar bil'adama,…