Hauza/ Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamene’i, a cikin wani saƙo da ya fitar yayin fara sabuwar shekarar karatu ta makarantu da jami’o’i, ya yi gaisuwa…
Abuja – Hauza: Harkar Musulunci a Najeriya ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) ta fara gudanar da Taron Makon Haɗin Kan Al'ummar Musulmi a Abuja, da nufin ƙarfafa haɗin kai da fahimtar…
Hauza/ Malamin Hauzar Ilimi ta Qum, Hujjatul Islam wal Muslimin Abdulhamid Mardani, ya bayyana cewa bin ɗabi’u da Sirar Annabi Muhammad (SAWA) na daga cikin muhimman hanyoyin da za su taimaka…
Hauza/ Da’a na daga cikin muhimman al’amuran da Musulunci ya ba su muhimmanci ƙwarai, tare da jan hankalin Musulmi kan kasancewa masu kyawawan ɗabi’u. Bisa ga riwayoyi, bayan gyaran akida da…