Hauza/ Martanin da aka yi wa bayanin Al‑Azhar ba ya tsaya ga suka kan abun ciki kaɗai ba, har ma ya taso tambayoyi masu zurfi game da rawar da manyan cibiyoyin addini ke takawa a rikice‑rikicen…
Hauza/ Ƙungiyar Malaman Hauzar Ilimi ta Qom ta soki matsayar jami’ar Al‑Azhar ta Masar da ta nuna cikakken goyon baya ga Amurka da kuma gwamnatocin da ake ganin wakilan “ Babban Shaiɗani” ne,…
Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi, shugaban makarantun ilimin addinin Musulunci (Hauza) na Iran, a cikin wata wasiƙa zuwa ga Sheikh din Al‑Azhar, Dokta Ahmad al‑Tayyib, ya bukaci a sake duba sanarwar…
Hauza/ Ayatullah Dokta Abbasi, Shugaban Jami'ar Al-Mustafa (SAWA) ta duniya ya mayar da martani kan takardar da Shugaban Jami'ar Al-Azhar dake Misra (Egypt) ya fitar akan abinda yake faruwa a…