Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci (6)
-
Jagoran Juyin Juya Hali:
Maraji'ai da MalamaiKare Mujahidan Lebanon Siyasar Dabarun Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ce
Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali, a amsarsa ga wasiƙar Babban Sakataren Hizbullah da mayaƙanta, ya bayyana cewa: "Jamhuriyar Musulunci ta Iran, bisa tafarkin Jagoran Juyin Juya Hali, Shahid Imam…
-
newsKallafaffen Yaƙi Na Uku Ya Fito Da Hakikanin Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Wani Malamin Hauzar Tehran ya bayyana cewa kallafaffen yaki na uku (Yakin Ramadan) ya kasance wani muhimmin lamari da ya taimaka wajen bayyana gaskiyar juyin juya halin Musulunci, ya karfafa…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ya ce:
newsRundunar Sojan Ƙasa Tana Kare Ƙasa Cikin Jarumta
Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci, cikin sakonsa na taya murnar Ranar Sojan ƙasa, ya bayyana cewa rundunar sojan Musulunci tana kare ƙasar da tutar da take da ita cikin jarumta.
-
Daga Majalisar Kwararru ta Jagoranci (Majalisar Khubregan):
newsAn Nada Ayatullah Sayyid Mujtaba Hosseini Khamenei a Matsayin Sabon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Majalisar Kwararru ta Jagoranci (Majalisar Zaben Jagora) a wani zama na gaggawa da ta gudanar a yau ta zaɓi Ayatullah Sayyid Mujtaba Hosseini Khamenei (Allah Ya kiyaye shi) da kuri’a mafi…
-
Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ta Talabijin zuwa ga Al’ummar Iran a Jajiberen 22 ga Bahman:
newsKu Yanke Kaunar Maƙiya ta Hanyar Nuna Kudirinku da Juriya a Ranar 22 ga Bahman
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a safiyar yau (9/02/2026) a cikin wani saƙo na talabijin, ya kira ranar 22 ga Bahman a matsayin ranar nuna ƙarfi da darajar al’ummar Iran. Ya jaddada…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a ganawarsa da masu shirya taron tunawa da shahidan jihar Alborz:
newsMatasanmu Matasa ne Nagari; Akwai Bukatar Bayyana Yakin Kare Kai Gare Su ta Hanyar Fasaha
Hauza/Ayatullah Khamenei ya bayyana cewa daya daga cikin muhimman ayyuka a halin yanzu shi ne isar da kwarin gwiwa da dabi'un zamanin yakin kare kai ga matasa. Ya ce: "Matasanmu na yau matasa…