Hauza/ Mamba a Majalisar Koli ta Makarantun Addini ta Khurasan, yayin da ya bayyana siffofin "sojan addini" bisa koyarwar Makarantar Ashura, ya bayyana cewa ikhlasi, jajircewa, haƙuri da juriya,…
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya jaddada cewa ilimin da ɗalibai suke samu dole ne ya kasance a hidimar al'umma da kuma ci gaban Musulunci, yana mai…
Hauza / Babban Sakataren majalisar koli ta gudanarwar makarantun addini (Hauza) ya bayyana cewa: "Ikhlasi (tsarkake niyya) shi ne babban kashin bayan nasara. Kyautata niyya don Allah, baya ga…
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Nuri Hamedani ya bayyana cewa: "Shahid Raisi bai san dare ko rana ba wajen yi wa jama’a hidima, kuma alamun imaninsa ga Allah Madaukakin Sarki sun bayyana sosai a rayuwarsa,…
Hauza/ Ɗan Shahidin ya ce: "A yau, ya kamata mutane irin su Shahid Sayyid Abdulrahim Musawi su zama abin koyi ga zamaninmu na yau. Rayuwar wannan babban Shahidi cike take da darussa da koyarwa…