Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali, a amsarsa ga wasiƙar Babban Sakataren Hizbullah da mayaƙanta, ya bayyana cewa: "Jamhuriyar Musulunci ta Iran, bisa tafarkin Jagoran Juyin Juya Hali, Shahid Imam…
Hauza/ Babban Sakataren Hizbullah, Sheikh Na'im Qasim, ya ce: "Iran ce ta ba mu ƙarfi, goyon baya da ɗaukaka. Ita ce ta ba mu damar samun 'yanci da kuma yi wa al'umma hidima. Da ba don Iran ba,…