Haɗin Kai (6)
-
Jagoran Juyin Juya Hali:
Maraji'ai da MalamaiAl'ummar Iran Suna da Darussan Da Ba Za a Taɓa Mantuwa Ba ga Amurka
Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali ya ce keta yarjejeniyar fahimtar juna ta sake tabbatar da cewa sa hannun shugaban ƙasar Amurka ba shi da wata ƙima kuma ba abin dogaro ba ne.
-
Ayatullah Rajabi ya bayyana:
newsSakonni 14 Daga Jana’izar Tarihi ta Shahidin Jagora Da Miliyoyin Mutane Suka Halarta / Me Yasa Ramuwar Gayya Ta Zama Wajibi Ga Dukkan Masu Neman ‘Yanci A Ko’ina A Duniya?
Hauza/ Ayatullah Rajabi, yayin da yake nazarin muhimman sakonnin jana’izar tarihi ta Shahidin Jagora wadda miliyoyin mutane a Iran da Iraki suka halarta, ya bayyana cewa: "Muhimmin sakon wannan…
-
Rahoton Nazarin Kamfanin Dillancin Labaran Hauza ya bayyana:
newsMakarantar Tunanin Imam Khamenei; Gado Ga Masu Kaunar Juyin Juya Halin Musulunci
Hauza/ Gadon tunanin Shahidin jagora yana bayyana a al'adar gwagwarmaya, ruhin neman 'yancin kai da adawa da girman kai, imani da jama'a wanda ya samo asali daga tsarin tauhidi, da kuma tarbiyyar…
-
newsGhadir Shi ne Asalin Dukkan Musulmi, Kuma Siffar Gane Shi’a
Hauza/ Wakilin Waliyyul Faƙih a lardin Lorestan ya bayyana cewa Ghadir shi ne asalin daukacin Musulmi kuma babban ma’aunin gane mabiya mazhabar Shi’a.
-
Mataimakiyar Bangaren Ilimi da Tarbiyya ta Jami’ar az‑Zahra (S) ta jaddada cewa:
newsBiyayya ga Wilayatul Faƙih Wajibi ne na Siyasa da Aƙida Domin Kare Martabar Musulunci
Hauza/ Dr. Yusufiy ta bayyana cewa shahadar Shahidin jagoran juyin juya hali ta zama fitila da ta ƙara haskaka hanyar muƙawama, sannan ta ce: "biyayya ga Wilayatul Faƙih ba wai wajibi ne na siyasa…
-
Shugaban Makarantar Hauzar Waliyul Asr (AJ) Tabriz ya ce:
newsƘarfin Iran Haɗin Gwiwa ne na Goyon Bayan Jama’a, Al’adar Ashura da Kuma Sauya Barazana Zuwa Dama
Hauza/ Hujjatul Islam Ahmad Yaghmaeiya bayyana cewa duk da matsin lamba mara misali daga manyan ƙasashen duniya, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta rikide zuwa mai tasiri a matakin yanki da duniya.…