Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli (7)
-
Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiDukkanmu Muna da Nauyin Kare Tsarin Jamhuriyar Musulunci / Nasarar Gaskiya a kan Ƙarya Alkawari ne Tabbatacce na Alƙur'ani
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli ya bayyana cewa wajibi ne kowa ya kasance cikin shiri da sanya ido wajen kare wazifarsa, ba tare da faɗawa cikin gafala ba. Ya ce dukkanmu muna da nauyin…
-
newsAn Kaddamar da Manhajar “Kutubun Qayyimah” Mai Ɗauke da Littattafai 284 na Ayatullah Jawadi Amuli
Hauza/ Cibiyar Nazarin Kwamfuta ta Ilimin Musulunci (Noor), tare da haɗin gwiwar Gidauniyar Ƙasa da Ƙasa ta Isra, ta kaddamar da manhajar “Kutubun Qayyimah”, wadda ke ba da damar samun littattafai…
-
Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli:
Maraji'ai da Malamai'Yanci, Kishi da Jarumtaka: Muhimman Ginshiƙai Uku na Ɗabi’un Musulunci
Hauza/ Ayatullah Jawadi Amuli ya jaddada muhimmancin kare tsaro da martabar al’umma, tare da tallafa wa mayaƙan da ke bakin aiki. Ya bayyana cewa mayaƙi a lokacin da yake aikin tsaro da gadi,…
-
Ayatullah Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiHaƙiƙanin Ɗan Adam Ya Wuce Bambancin Namiji da Mace, Kada Ku Sayar da Kanku da Abin da Bai Kai Aljanna Ba
Hauza/ Babban malamin addinin Musulunci, Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli, ya bayyana cewa Banu Umayya da Banu Abbas, tare da sauran masu mulki, sun riƙa danganta abubuwan da ke faruwa ga ƙaddarar…
-
Ayatullah Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiWanda Ya Musanta Wilayatul Fakih Sam-sam Bai Fahimci Komai Daga Fiƙihu Ba
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli ya bayyana cewa Wilayatul Fakih na daga cikin muhimman abubuwan da fikihu ya tanada domin tafiyar da al'umma a lokacin Gaibah. Ya ce wanda ya musanta wannan…
-
Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli:
newsKu Rayu Cikin Jarumta, Kada Ku Yarda Da Zalunci
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli, yayin da yake jaddada muhimmancin tauhidi, aiki da ilimi da kuma kare mutuncin al’umma, ya yi kira ga al’umma da su rayu cikin ɗaukaka da ƙarfin hali, tare…
-
Ayatullah Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiArba’in Ya Samo Asali ne Daga Saƙon da Sayyida Zainab (S.A.) Ta Bar Wa Duniya / Ƙarfafa Ilimi Ita Ce Hanya Daya Tilo ta Amsa Shubuhohi
Hauza/ Ayatullah mai girma Jawadi Amuli ya bayyana cewa: “Tattakin Arba’in ya samo asali ne daga wannan saƙo mai ɗorewa da Sayyida Zainab Kubra (S.A.) ta isar, inda ta bayyana cewa: ‘Ba za mu…