Hauza/ Ayatullahil Uzma Ja’afar Subhani ya bayyana cewa Addu’ar Makarimul-Akhlaƙ ta Imam Ali bn Husain Zainul Abidin (A.S.) wata babbar taska ce ta tarbiyyar mutum, wadda ke taimakawa wajen haɓaka…
Hauza/ Ayatullahil Uzma Ja’afar Subhani ya jaddada muhimmancin ilimi da malamai a cikin ilimin addinin Musulunci, yana mai cewa duk wani ilimi da yake amfanar bil’adama tare da taimakawa wajen…
Hauza/ Mai girma Ayatullah Ja’afar Subhani ya bayyana cewa hankali da basira su ne mafi muhimmiyar daraja da Allah Ya bai wa dan Adam a kan sauran halittu, yana mai jaddada cewa daukakar kowane…