Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli (11)
-
Ayatullah Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiHar Yanzu Ruhin Ashura Yana Raye a Tsakanin Al'ummar Iran
Mai girma Ayatullah Jawadi Amuli, a ci gaba da bayaninsa, yayin da yake ishara da zurfin alaƙar al’ummar Iran da al’adun Ashura, ya jaddada cewa: "Ƙasa da al’ummarmu al’umma ce ta Bahusainiya;…
-
Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiJagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Yanzu Amintacce ne a Gurinmu; Wajibi ne Mu Mara Masa Baya kuma Mu Kare Shi
Hauza/ Ayatullahil Uzma Jawadi Amuli ya yi bayani kan kalmomin da ya karanta a sallar jana'izar Shahidin jagora, inda ya bayyana bambanci tsakanin shahada ta musamman da shahada ta bai-ɗaya,…
-
newsShaidar Ayatullah Al-Uzma Jawadi Amuli Ga Shahidin Jagora + Bidiyo
Hauza/ Ayatullah Jawadi Amuli, yayin da yake jagorantar sallar jana’izar Shahidin Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ya bayyana taƙaitaccen bayani kan wasu kebantattun siffofi na Shahidin Jagoran…
-
Maraji'ai da MalamaiYadda Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli Ya Sumbaci Rawanin Shahidin Jagora
Hauza/ Mai girma Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli ya halarci wajen da aka ajiye tsarkakan gangar jikunan shahidi mai girma Ayatullah al-Uzma Imam Sayyid Ali Khamenei (Q) da kuma shahidan iyalansa,…
-
newsQum Ta Cika Taf A Jana'izar Shahidin Jagora
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli ya jagoranci sallar jana'izar Shahidin Jagora da iyalinsa da suka yi shahada a babban masallacin Jamkaran dake birnin Qom mai tsarki.
-
Maraji'ai da MalamaiSakon Ta'aziyyar Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli Ta Rasuwar Ayatullah al-Uzma Fayyadh
Hauza/ Hazrat Ayatullah Jawadi Amuli ya aike da saƙon ta'aziyya game da rasuwar Hazrat Ayatullah Fayyadh, daya daga cikin manyan maraji'an nl birnin Najaf mai alfarma.
-
Maraji'ai da MalamaiYadda Za a Kasance Tare da Ahlul‑Baiti (AS) a Duniya da Lahira
Hauza/ Ayatullah Jawadi Amuli ya ce: "Ba zai yiwu mutum ya kai matsayin Imami ba, amma yana yiwuwa ya kai matsayin dalibansu. Su ma mutane ne kamar kowa da suka kai wannan matsayi.
-
Ayatullah Jawadi Amuli:
Maraji'ai da MalamaiYadda Mutum Ke Gurɓata Kansa da Zunubi ta Hanyar Ishara
Hauza/ Mai girma Ayatullah Jawadi Amuli ya jaddada cewa: "wani lokaci mutum kan fada cikin zunubi ba tare da ya furta wata magana ba, sai dai kawai ta hanyar ishara da alama.
-
Maraji'ai da MalamaiMartanin Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli kan Zagin da aka yi wa Fafaroma / Dole a Kiyaye Mutuncin Shugabannin Addinai na Duniya
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli a cikin wani saƙo ya nuna bakin ciki game da zagin da shugaban Amurka ya yi wa Fafaroma Leo na 14, shugaban Katolika mafi girma na duniya, tare da jaddada…
-
Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amoli:
newsYaƙi Yana da Hawa da Sauka; Amma a Ƙarshe Nasara Tana ga Masu Jihadi a Tafarkin Allah
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli ya bayyana cewa yaƙi yana da hawa da sauka, amma a kowane hali sakamakon ƙarshe yana kasancewa nasarar masu jihadi a tafarkin Allah.
-
Ayatullah al-Uzma Jawadi Amuli:
newsAllah Ya ba da Umarnin “Jihadi na Musamman” da Munafukai
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Jawadi Amuli ya jaddada cewa Allah yana sukar halayen zamantakewar munafukai sosai kuma ya bayar da umarnin “jihadi na musamman” a kansu.