Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei (7)
-
Jagoran Juyin Juya Hali:
Maraji'ai da MalamaiKare Mujahidan Lebanon Siyasar Dabarun Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ce
Hauza / Jagoran Juyin Juya Hali, a amsarsa ga wasiƙar Babban Sakataren Hizbullah da mayaƙanta, ya bayyana cewa: "Jamhuriyar Musulunci ta Iran, bisa tafarkin Jagoran Juyin Juya Hali, Shahid Imam…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da MalamaiKada Ku Mayar da Saɓani Marar Tushe —Ko Ma Mai Tushen—Zuwa Rigima da Rarrabuwar Kai
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a cikin wani sako da ya aikawa jama’a a bikin tunawa da ranar buɗe zaman Majalisar Shura ta Musulunci (Majalisar Dokoki) karo na farko, da kuma farkon…
-
Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ga Mahajjata:
Maraji'ai da MalamaiYa Kamata Amurkawa Su Sani Cewa Lokaci ba Zai Koma Baya ba / Nisanta da Mushrikai Ya Wuce Lokacin Hajji Kawai
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, a cikin saƙon da ya aika na kakar aikin Hajjin bana (1447), ya bayyana ayyuka da zikirin Hajji a matsayin…
-
newsGanawar Shugaban Ƙasa da Jagoran Juyin Juya Hali; Misalin Tawali’u da Kusanci da Jama’a
Hauza/ Shugaban Ƙasa a wata ziyarar bazata da ya kai Ma’aikatar Masana’antu, Ma’adinai da Kasuwanci (Ministry of Industry, Mine and Trade) ya bayyana wani labari game da ganawarsa ta kusa da…
-
A cikin wata tattaunawa da ɗan Majalisar Zaɓen Jagora (Majlise Khubregan)an tattauna:
Maraji'ai da MalamaiDarussa Daga Tsarin Jagorancin Shahid Hazrat Imam Khamenei
Hauza/ Jimillar siffofi da halayen shahid Hazrat Imam Khamenei na nuna cewa mun rayu da wani jagora ne wanda ya gina wata manzuma (duniya) ta tunani da aiki a fannin gudanarwa da addini; manzuma…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da MalamaiMalamai da Ma’aikata Za Su Kasance Mafi Tasiri a Fagen Gwagwarmayar Al’adu da Tattalin Arziƙi
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei, a cikin saƙon da ya fitar dangane da Ranar Ma’aikata da Ranar Malamai, ya jaddada cewa: "malamai su ne mafi…
-
Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Dangane da Ranar Ƙasa ta Tekun Farisa (Persian Gulf):
Maraji'ai da MalamaiTekun Farisa Kyauta ce Daga Allah da Baƙi Suke Kwaɗayi / Sabon Babin Tekun Farisa da Mashigar Hormuz Yana Bayyana
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei ya bayyana cewa: "ɗaya daga cikin manyan ni’imomin da Allah Maɗaukaki Ya bai wa al’ummomin Musulmai a yankinmu – musamman ga mutanen ƙasarmu…