Hauza/ Mamban kwamitin ƙoli na gudanarwa Hauzozi ya bayyana cewa: "Juyin Juya Halin Musulunci ya yi nasarar samar da fagen dawo da mutuncin kasa, dogaro da kai, bunƙasar ilimi, da kuma 'yancin…
Hauza/ Ayatullah Araki a cikin wasikar da ya aike wa Fafaroma Leo na XIV, jagoran babbar cocin Katolika ya ce: "Lokacin da kuka bayyana barazanar “hallaka wata al’ada gaba ɗaya” da “yi wa sauran…
Hausa/ Ayatullah Araki, a yayin bikin nan na kasa mai suna "Daukakar Imani" (Shokuhe Iman), ya jaddada cewa asalin dan Iran ya kafu ne akan alaka da Iyalan Gidan Manzo (AS). Ya bayyana cewa "Juriya…