Hauza/ Ayatullah Mahmud Rajabi, shugaban Cibiyar Ilimi da Bincike ta Imam Khumaini (Q), ya bayyana cewa al’adun Musulunci da koyarwar Ahlul Baiti (AS) suna da karɓuwa a faɗin duniya saboda dacewarsu…
Hauza/ Malami mai wa’azi a Harami Mai Tsarki na Sayyida Fatima Ma’asuma (SA), Hujjatul Islam wal Muslimin Nasir Rafi'i, ya bayyana neman halal a matsayin ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da…
Hauza/ Babban malamin addini Ayatullah Subhani ya jaddada cewa koyarwar Ahlul-Baiti (A.S.) ta ginu ne bisa hankali da hujja, yana mai cewa bin tafarkin Ahlul-Baiti (A.S.) zai taimaka wajen kauce…