lebanon (5)
-
Sheikh Ahmad Qabalan:
Labaran DuniyaBa Za Mu Kyale Lebanon Ga Sahayoniyawa Da Wakilansu Ba
Hausa/ Babban Muftin Ja’afariyya a Lebanon kuma fitaccen malami, Sheikh Ahmad Qabalan, ya bayyana cewa abin da ke faruwa a yau yana mayar da ikon Lebanon hannun wasu da suka mayar da ƙasar wani…
-
newsMagoya Bayan Gwagwarmaya a Gaban Ofishin Jakadancin Isra’ila a Istanbul: Muna Tare Da Ƴan Gwagwarmayar
Hauza/ Kungiyar *Masoyan Gwagwarmayar Turkiyya” ta gudanar da taro a gaban ofishin jakadancin Isra’ila a birnin Istanbul domin nuna goyon bayanta ga Gaza da Lebanon. Mahalarta sun rera taken…
-
Ayatullah al-Uzma Makarim Shirazi:
newsAl’ummomin Musulmi, Ma'abota ‘yanci a Duniya da Gwamnatocin Musulmai su Taimaki Raunanan Mutanen Lebanon
Hauza/ Ayatullah al‑Uzma Makarim Shirazi, yayin yin Allah‑wadai da hare‑haren ta’addanci da rashin tausayi da gwamnatin Sahyoniyawa ta kai a Lebanon, ya kira al’ummomin Musulmi, ma'abota ‘yanci…
-
Sheikh al‑Khatib:
newsJinin Shahidai Yake Shayar da Tsarkakakkiyar Bishiyar Juyin Juya Hali Kuma Ya Ƙara Mata Tushe da Yalwa
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Ali al‑Khatib, mataimakin shugaban Majalisar Kolin Musulman Shi’a ta Lebanon, ya fitar da saƙonnin ta’aziyya dangane da shahadar Ali Larijani da abokan gwagwarmayars…
-
newsBUQATAR SHEKH AL-KATIB GA GWAMNATIN LEBANON
Hauza/ Hujjatul-Islam wal-Muslimin Sheikh Ali Al-Khatib, mataimakin shugaban Majalisar Ɗinbin Musulman Shi’a ta Lebanon, ya yi tsatsauran suka kan munanan hare-haren da Isra’ila ke ta maimaitawa…