Hauza/ Wata mai wa’azi a makarantar Hauza, Ɗahira Da’awi, ta bayyana cewa Sayyida Fatima Zahra (SA) cikakkiyar abin koyi ce ga mata wajen gina wayewar Musulunci, duba da irin gudummawar da ta…
Hauza/ Ayatullah Alireza A’arafi ya bayyana cewa kusanci da jama’a, tausaya musu, isar da buƙatunsu na gaskiya, fahimtar matsalolin matasa, gina kyakkyawar alaƙa da su, sanin matsalolin iyalai…
Hauza/ Ayatullah Alireza A‘arafi ya jaddada wa masu wa’azi a lokacin makokin Shahadar Sayyida Fatimatuz Zahra (SA) muhimmancin amfani da dukkan damammakin wa’azi da fayyace gaskiya, musamman…