Pakistan (12)
-
Labaran DuniyaTasirin Tunanin Alƙur'ani na Shahidin Jagora (R) a Cibiyoyin ilimin Pakistan
Hauza/ Sabon bugun mujallar "Payam" wanda aka buga domin bayyana tunanin Alƙur'ani na Shahidin Jagora Ayatullah al-Uzma Shahid Sayyid Ali Khamene'i, da kuma sanar da malamai, masanan da manyan…
-
Fitaccen Malamin Addini a Pakistan:
newsShahadar Jagoran Musulmi Ta Zama Farkon Sabon Yunkuri a Tafiyar Al’umma
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sheikh Muhammad Shifa Najafi ya bayyana cewa shahadar Ayatullah al‑Uzma Sayyid Ali Khamenei (Q), Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ta kasance a matsayin farkon…
-
Fitaccen Malamin Ahlus‑Sunna a Pakistan:
newsIran ta Nutsar da Sabon Tsarin Duniyar Amurka a Mashigar Hormuz
Dr. Mi'irajul Huda Siddiqi a jawabinsa ya bayyana cewa: "Shahidin jagora, Ayatullah al‑Uzma Sayyid Ali Khamenei ya bi tafarkin Karbala tare da yin babbar sadaukarwa wadda ta sake raya mana tunanin…
-
Malamin Ahlus‑Sunna Dan Pakistan:
newsTsayuwa Tare da Iran Tsayuwa ne Tare da Imani
Hauza/ Mufti Makrm Qadri a wani jawabinsa ya bayyana cewa: "A yau da muka ce muna tare da Iran a wannan yaƙin ba muna nufin kawai ƙasa ba ne, sai dai muna goyon bayan Imani da Musulunci ne."
-
newsAn Ba Da Kyautar Bankin Musulunci ta 2026 ga Malamin Shi'a
Hauza/ Bayan shafe shekaru da dama na ayyuka masu tasiri wajen ci gaban banki da kuma kudi na Musulunci, an bayar da kyautar Bankin Musulunci ta 2026 ga Hujjatul Islam wal-Muslimeen Shubair Hassan…
-
Wani Malami a Pakistan:
newsAyatullahil Uzma Khamenei Shi Ne Hasken ido Kuma Bugun Zuciyar Raunanan Duniya
Hauza/ Hujjatul Islam Muhammad Yaqoob Bishawi, a cikin wata sanarwa, ya yi Allah wadai da munanan maganganun Donald Trump game da babban jagoran juyin juya halin Musulunci, inda ya ce: "Ayatullahil…
-
newsJaddada Alƙawarin Mutanen Pakistan ga Ayatullah Khamenei
Hauza/ An gudanar da gagarumin taron "Tafiyar Imam Hussain (AS) da Jaddada Mubaya'a" a birnin Karachi na kasar Pakistan, tare da halartar malamai, masana da ma'abota addinai daban-daban.
-
Babban Sakatare Janar na Majalisar Malaman Shi'a ta Pakistan:
newsAyatullah Khamenei Mutum ne Mai Matukar Tasiri ga Dukkan Mutane
Hauza/ Hujjatul Islam wal-Muslimin Shubair Hassan Maithami a cikin jawabinsa ya ce: "Jagoran juyin juya halin Musulunci ba wai kawai abin alfahari ne ga musulmi ba, har ma fitila ce ta haskaka…
-
Wani Janar a Pakistan:
newsTrump Ne Ya Kirkiro Rashin Zaman Lafiya a Duniya
Hauza/ Reza Mohammad, Janar kuma babban jami'in diflomasiyyar Pakistan ya gargadi Donald Trump karara cewa neman girma da Washington ke da shi da kuma manufofin Isra'ila ya janyo duniya cikin…
-
Babban Mamba a Majalisar Malaman Shi’a na Pakistan:
newsHaɗin Gwiwa Tsakanin Addinai Buƙata ce da Ba Za a Iya Kauce Mata Ba a Duniyar Yau
Hauza/ Hujjatul Islam Ashfaq Wahidi ya bayyana a cikin wani jawabi cewa ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin addinai da faɗaɗa tattaunawa mai ma’ana tsakanin mabiya addinai daban-daban, wata buƙata ce…
-
Shugaban Majalisar Malaman Shi'ar Pakistan:
newsBautar Zamani, Babbar Barazana Ga Mutanen Zamani
Hauza/Hujjatul Islam Wal Muslimin Sayyid Sajid Ali Naqvi a cikin wani sako ya jaddada cewa mutum a yau ya fi kowane lokaci kasancewa a sarƙoƙin tattalin arziƙi, siyasa da al'adu masu sarkakiya,…
-
newsAn ƙaddamar da littafin “Ghadir a cikin Al‑ƙur’ani daga hangen tafsirin Ahlus‑Sunnah” a ƙasar Pakistan
Hauza/ An gudanar da bikin ƙaddamar da littafin “Ghadir a cikin Al‑ƙur’ani a mahangar tafsirin Ahlus‑Sunnah” a garin Skardu, yankin Baltistan na ƙasar Pakistan, tare da halartar fitattun malamai,…