Najaf (8)
-
newsAlmajiran Sheikh Zakzaky a Iraki Sun Ci Gaba da Tattakin Arba'in ; An Shiga Rana ta Biyu daga Najaf Zuwa Karbala
Hauza/ A yau Alhamis, 15 ga Safar 1448H (30 ga Yuli, 2026), almajiran Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) sun ci gaba da tattakin Arba'in a ƙasar Iraki, inda suka shiga rana ta biyu ta tafiyarsu…
-
newsAlmajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Sun Fara Tattakin Arba'in Daga Najaf zuwa Karbala
Hauza | Almajiran Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) sun fara tattakin Arba'in na bana daga yankin Thawratul Ishrin da ke birnin Najaf Ashraf zuwa Karbala Mai Tsarki, a safiyar yau Laraba, 14…
-
Limamin Juma'ar Najaf Ashraf:
Labaran DuniyaMuna Tare da Jamhuriyar Musulunci; Makomarmu Ɗaya, Kuma Rayuwa Ba Tare da Su Ba Ba Ta da Alheri da Maslaha
Hauza / Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Sadruddin Qubanchi ya ce: "Muna roƙon gwamnatin Yankin Kurdistan da kada ta bari masu adawa da juyin juya hali su kai hari ko cin zarafi ga Jamhuriyar…
-
newsNajaf da Karbala; Miliyoyin Al'ummar Iraki Sun Halarci Taron Jana'izar Tarihi na Shahidin Jagoran Al'umma
Hauza/ Birnin Najaf Ashraf a yau ya shaida gagarumar halartar al'ummar Iraki daga kowane ɓangare a wajen jana'izar tarihi ta Imam Sayyid Ali Khamenei da iyalansa shahidai. Ana gudanar da wannan…
-
newsDaliban Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) Dake Biranen Karbala Da Najaf Sun Ci Gaba Da Gudanar Da Zaman Juyayin Ashura + Hotuna
Hauza/ A daidai lokacin da ake shiga kwanakin juyayin shahadar Shugaban Shahidai, Imam Husain (AS), malamai da ɗalibai ƴan ƙasar Najeriya da ke karatu a ƙasar Iraƙ, waɗanda almajiran Jagoran…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah al-Uzma Fayyadh, Daya Daga Cikin Manyan Maraji'an Najaf Ya Rigamu Gidan Gaskiya
Hauza/ Ayatullah al-Uzma Sheikh Muhammad Ishaƙ Fayyadh, daya daga cikin manyan maraji'an birnin Najaf mai alfarma, ya rasu a safiyar yau Alhamis bayan ya kwashe lokaci mai tsawo yana fama da…
-
newsNajaf ta Shirya Tsab Don Karɓar Baƙi Masana; a Fara Bikin Cika Shekaru Dubu na Hauza da Kuma Taron "Gadon Sheikh Dusi"
Hauza/ Birnin Najaf zai karɓi bakuncin taron ilimi na farko domin bikin cika shekaru dubu na kafuwar Hauzar Najaf. Taron "Gadon Ilimi na Sheikh Tusi" zai gudana na tsawon kwanaki biyu tare da…
-
newsAn Daga Tutar "Walidul Ka'abah" a Haramin Imam Ali (A.S)
Hauza/ Haramin Imam Ali (A.S) ya kaddamar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Ali (A.S) ta hanyar daga tutar "Walidul Ka'abah" (Wanda aka haifa a cikin Ka'abah) a cikin babban dandalin…