Mashigar Hormuz (13)
-
Ayatullah Bushahri a sallar Juma'ar Qum:
newsDogaro da Amurka Yaudara Ce/ Mashigar Hormuz Ta Fi Nukiliya Tsoratar da Maƙiya
Hauza/ Ayatullah Sayyid Hashim Husaini Bushahri, yana sukar masu dogaro da tattaunawa da Amurka, ya ce: "Wadanda suke saka rai cewa tattaunawa da Amurka za ta kawo mafita, ya kamata su dubi yadda…
-
newsWakilan Waliyyul Faƙih a Jihohi Sun Bukaci a Sake Duba Dokar da ta Hana Mallakar Makamin Nukiliyar Iran
Hauza/ Duk wata barazana ga rayuwar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci, ko da kuwa a matakin magana kawai, dole ne a ɗauke ta a matsayin mafi girman ketare jan layi da muradun ƙasa, sannan ta…
-
Jagoran Juyin Juya Hali:
newsBaƙin da ke Kwaɗayin Tekun Fasha Ba Su da Matsayi a Cikinsa Face a Ƙasan Ruwansa
Hauza/ A sabon rubutun da kafar yaɗa labaran Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci ta wallafa, an sake yaɗa wani ɓangare na saƙonsa a ranar Tekun Fasha ta Ƙasa, inda ya jaddada ƙin amincewa da kasancewa…
-
newsHaɗin Kan Al’ummar Musulmi Yana Samuwa ne Ta hanyar Bin Jagoranci a Aikace
Hauza/Qum: Hujjatul Islam wal Muslimin Reza Muhammadi a taron dare na 168 da aka gudanar a Qum ya bayyana cewa tsarin Imama da Al’umma (Imamat da Ummat) shi ne sirrin nasarar al’ummomin Musulmi…
-
Limamin Juma’ar Ahwaz:
newsƘarfin Makamai Masu Linzami da Jirage Marasa Matuƙa na Iran Ya Sauya Lissafin Abokan Gaba
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Nabi Musawi-Fard, Limamin Juma’ar Ahwaz, ya bayyana cewa ƙarfin tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya sauya ma’aunin ƙarfi a yankin. Ya ce…
-
newsMashigar Hormuz da Babul Mandib Ginshiƙan Ƙarfi da Juriya ne
Hauza/ Limamin Juma'ar Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Jawad Haj Ali Akbari, ya bayyana mashigar Hormuz da Babul Mandid, rundunonin sojoji masu ƙarfi, diflomasiyyar maƙwabta, haɗin…
-
Limamin Juma'ar Ahwaz:
newsYa Kamata A Rubuta Jana'izar Shahidin Jagoran Al'umma Da Siffa Mai Girma Ta Har Abada A Cikin Tarihi
Hauza / Hujjatul Islam wal Muslimin Musavi-Fard ya yi kira ga mutane da su fito da yawa domin halartar jana'izar Shahidin jagoran al'umma, inda ya bayyana cewa: "Dole ne a gudanar da wannan taro…
-
Memban Kwamitin Tsaron Kasa na Majalisar Iran:
newsMashigar Hormuz Babbar Jigo Ce Na Karfin Barazanar Iran
Hauza/ Memban kwamitin tsaron kasa da manufofin kasashen waje na majalisar dokokin Musulunci ta Iran, yayin da yake jaddada muhimmancin dabarun yaki na mashigar Hormuz a cikin daidaiton shiyya-shiyya…
-
Dakta Manuchehr Muhammadi:
newsMashigar Hormuz Ita Ce Muhimmiyar Kofar Tattalin Arzikin Duniya
Hauza/ Shugaban Cibiyar Nazarin Manufofin Harkokin Waje, Dakta Manouchehr Muhammadi, ya ce rikici da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba yau ya fara ba, sai dai tun daga farkon nasarar juyin juya…
-
Labaran DuniyaRundunar Sojin Kasar Iran Ba Za Ta Taba Ja Da Baya Ba Koda Da Taku Daya Ne
Hauza/ Shugaban sashen koyar da akida da siyasa ta rundunar yan sandan Iran (FARAJA), yayin da yake magana kan karfin makaman linzami na kasar da kuma rawar da rundunonin soji ke takawa, ya bayyana…
-
Ayatullah Sa'idi a Sallar Juma'a a Qom:
news"Khurramshahr ɗinmu a Yau Shi ne Kare Mashigar Hormuz da Kuma Karya Ƙashin Bayan Amurka / Maƙiyi na Ci gaba da Ƙokarin Raba Kan Al'umma da Haifar da Ɓangaranci"
Hauza/ Limamin Juma'ar Qom ya bayyana cewa: "Marigayi Imam (Khomeini) ya ce 'Allah ne ya kwato Khurramshahr.' Wannan ƙa'ida ce cewa duk inda muka tsaya tsayin daka (muƙawama), Allah yana bude…
-
Saƙon Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran Dangane da Ranar Ƙasa ta Tekun Farisa (Persian Gulf):
Maraji'ai da MalamaiTekun Farisa Kyauta ce Daga Allah da Baƙi Suke Kwaɗayi / Sabon Babin Tekun Farisa da Mashigar Hormuz Yana Bayyana
Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei ya bayyana cewa: "ɗaya daga cikin manyan ni’imomin da Allah Maɗaukaki Ya bai wa al’ummomin Musulmai a yankinmu – musamman ga mutanen ƙasarmu…
-
A Taron Girmama Kwamanda Shahid Tangsiri an Bayyana:
news“Mashigar Hormuz Har Abada Zata Kasance Ƙarƙashin Mulki da Ikon Iran / Kulle Mu ta Teku Abin Dariya ne a Gare Mu”
Hauza/ Mataimakin al’adu na Rundunar Sojan Ruwa ta Sepah ya ce a cikin bayaninsa game da karfin sojin Iran: “Tangan Hormuz har abada yana ƙarƙashin ikon Iran. Dole ne Maƙiya su biya kuɗin shiga,…