Hauza/ ‘Yan Shi’a sun yi imanin cewa hanyar shiryar da bayin Allah bayan Annabawan Allah, musamman Annabi Muhammad (SAWA), ta ci gaba ne ta hanyar “Imamancin Imamai (AS)”, kuma ƙasa ba ta taɓa…