Kano (8)
-
newsAna Ci Gaba da Tattakin Arba’in a Yankin Kano na Najeriya Tare da Halartar Dubban Masu Tattaki
Hauza/Kano: Ana ci gaba da gudanar da Tattakin Arba’in na Imam Hussaini (A.S.) a yankin Kano na Najeriya, tare da halartar dubban Musulmi da mabiya Ahlul Baiti (A.S.) da almajiran Shaikh Ibraheem…
-
newsAn Fara Tattakin Arba'in na 1448 Daga Yankin Kano
Hauza/ A safiyar yau Alhamis, 30 ga Yuli, 2026, al'ummar Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) sun fara tattakin Arba'in daga yankin Kano domin tunawa da cikar kwanaki arba'in da shahadar…
-
newsAn Gudanar Da Gangamin Bankwana Da Gangar Jikin Ayatullah Khamenei A Kano + Hotuna
Hauza/ A dai-dai lokacin da ake gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (AS), an gudanar da wani babban taron girmamawa da kuma gangamin bankwana na musamman ga Shahid Ayatullah Khamenei,…
-
Labaran DuniyaAn Fara Zaman Juyayin Ashura na Goman Farko na Watan Muharram a Da'irar Kano da Kewaye Da Ɗaga Tutar Qamaru Bani Hasheem (AS) + Hotuna
Kano/ Da shiga ranar farko ta watan Muharramul Haram na shekara ta 1448H, an ƙaddamar da zaman juyayi da makokin shugaban shahidai, Hazrat Aba Abdillahil Husain (AS), tare da halartar dumbin…
-
Babban Labari:
newsAn Gudanar Da Gagarumin Taron Bukukuwan Eidul-Ghadeer Cikin Tsari A Faɗin Ƙasar Nijeriya
Hauza/ Sakamakon zagayowar ranar Eidul-Ghadeer Khum, ranar da aka ayyana shugabanci da wilayar Ameerul Mu’uminin Imam Ali bin Abi Dalib (AS), rassan Da’irori na Harkar Musulunci a Nijeriya (almajiran…
-
newsTaron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna
Hauza/ ’Yan uwa Musulmi mabiyan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na Kano sun gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Ja’farus Sadiq (AS), tare da tunawa da ɗaliban firamaren makarantar Shajaratud…
-
newsJerin Gwanon 22 ga Bahman a Nijeriya (Hotuna)
Hauza/ Ƴan Uwa musulmi almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky(H) Na birnin Kano sun gudanar da Zagaye na murna da Cika Shekara 47 da yin Juyin Juya Halin Musulunci a ƙasar iran.
-
Wakilin Yan Uwa Musulmi a Nijeriya:
newsMatakin Farko Na Gyara Shi Ne Kangarewa Zalunci da Azzalumai
Hauza/ Sheikh Sanusi Abdulkadir a wani jawabinsa ya bayyana cewa: Idan har mutane ba su bayyana tawayen su a fili ga zalunci da azzalumai ba, ba za a taba kawo karshen wannan matsalolin da suke…