Kallafaffen Yaƙi na Uku (8)
-
newsLaftanar Janar Shahid Musawi Kamar Yadda Ɗansa da Ɗan'uwansa Suka Ruwaito
Hauza/ Ɗan Shahidin ya ce: "A yau, ya kamata mutane irin su Shahid Sayyid Abdulrahim Musawi su zama abin koyi ga zamaninmu na yau. Rayuwar wannan babban Shahidi cike take da darussa da koyarwa…
-
Limamin Juma’ar Ashkezar:
newsAmurka ta Maƙale a Mawuyacin Zaɓi Tsakanin Shan Kashi da Wulaƙanci
Hauza/ Hujjatul Islam Sane'i ya ce a yau Amurka ta shiga mawuyacin zaɓi tsakanin ci gaba da yaƙi da fuskantar wulakanci ko ja da baya da ke nuna shan kashi. A hakikanin gaskiya, girman Jamhuriyar…
-
Majalisar Tsaron Ƙasa:
newsIran ta Ƙuduri Aniyar Ci gaba da Kula da Mashigar Hormuz
Hauza/ Majalisar Tsaron Ƙasar Iran ta jaddada cewa Iran za ta ci gaba da sa ido da kula da duk wani motsi a mashigar Hormuz har zuwa ƙarshen yaƙin gaba ɗaya.
-
Ayatullah A’arafi ya bayyana:
newsKallafaffen Yaƙi na Uku, Kare Juyin Juya Hali, Al’ummar Iran da Mayaƙan Musulunci / Muhimman Ayyukan Hauzozi a Yau
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimi ya nuna cewa makarantu da cibiyoyin gudanarwa na jihohi sun yi aiki mai yawa da daraja a Yaƙin Ramadan. Ya jaddada cewa: "Ayyukan yau da kullum na Hauzozi su ci…
-
newsSanarwar Malamai da Masu Ilimi na Duniyar Musulmi Game da Matsayar Rabiɗatul Alamul Islami
Hauza/ Idan Isra’ila da Amurka sun kai wa ƙasarku hari daga sansanonin soja da suke a cikin ƙasashen Musulmi, shin za ku bayar da fatwa ta jihadi don kare ƙasa da mutunci ne, ko kuwa za ku kira…
-
Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci:
Maraji'ai da MalamaiJama'a Su Ci Gaba da Halartar Fagen Gwagwarmaya
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Sayyid Mujtaba Hussaini Khamenei ya fitar da sako a ranar cika kwanaki arba'in da shahadar babban jagoran juyin juya halin Musulunci (Allah…
-
newsSaƙon Sheikh Ibraheem Zakzaky na Arba'in ɗin Sayyid Qa'id (R)
Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) ya aika da sako dangane da munasabar Arba'in ɗin shugaban shahidan gwagwarmaya, Ayatullah al-Uzma Shahid Sayyid Ali Hussaini…
-
newsSanarwar Majalisar Tsaron Ƙasar Iran Game da Amincewar Amurka da Dukkan Sharuddan Iran
Hauza/ A cikin sanarwar Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran game da amincewar Amurka da sharudan Iran an bayyana cewa: Iran ta samu babbar nasara kuma ta tilasta wa Amurka ta amince da sharuda 10 na…