Hauza/ Zuwan ranar 9 ga Rabi’ul Awwal wata babbar dama ce ta sabunta alkawari da mubaya’a ga Imamin Zamani (A.F), tare da tabbatar da cewa wajen bin sa da kuma samar da yanayin bayyanarsa, ba…