Iraki (7)
-
Limamin Juma’ar Baghdad:
Labaran DuniyaIraki na Buƙatar Gwamnati ne Wadda Za ta Ceto Al’umma Kuma ta Kare Ikon Ƙasar
Hauza/ Ayatullah Sayyid Yasin Al-Musawi, limamin Juma’ar Baghdad, ya soki wasu manufofin tattalin arziki da kuma yadda wasu jami’an gwamnati ke gudanar da harkokin siyasa, yana mai jaddada buƙatar…
-
Labaran DuniyaƘungiyoyin Gwagwarmayar Iraki Sun Gargadi Amurka Gabanin Wa’adin Ficewarta
Hauza/ Ƙungiyoyin gwagwarmayar Musulunci a Iraki sun yi gargaɗi mai ƙarfi kan kasancewar sojojin Amurka a ƙasar, yayin da ranar 30 ga Satumba ke gabatowa, wadda aka sanya a matsayin wa’adin ficewar…
-
Maraji'ai da MalamaiJagora Sheikh Zakzaky Ya Gana da Masu Ziyartar Arba'een; Ya Jaddada Muhimmancin Zama Jakadu Nagari
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya yi kira ga masu ziyartar Arba'een da su kasance masu wakiltar Musulunci da Makarantar Ahlul Baiti (AS) ta hanyar kyawawan…
-
Sheikh Zakzaky:
Maraji'ai da MalamaiHaɗin Kai Da Ci Gaba Da Tafarkin Imam Shahid Su Ne Tabbacin Kyakkyawar Makomar Gwagwarmaya
Hauza / Jagoran Harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H), ya halarci taron "Makomar Gwagwarmaya bayan Shahadar Imam Khamene'i (QS)" da aka gudanar a birnin Bagadaza na ƙasar Iraki…
-
Maraji'ai da MalamaiAyatullah A'arafi Ya Yaba da Gagarumar Jana'izar Imam Shahidi a Iraki
Hauza/ Ayatullah Alireza A'arafi ya bayyana cewa abin da ya faru a Iraki, musamman a biranen Najaf da Karbala, a jana'izar tsarkakkar gangar jikin Shahidin Jagora kuma Jagoran Al'umma, Imam Khamene'i…
-
Muftin Iraki:
Labaran DuniyaYaƙin Labarai Shi ne Babban Filin Fafatawa Tsakanin Gaskiya da Ƙarya a Yau
Hauza/ Sheikh Mahdi al‑Sumaidaie, babban mufti a ƙasar Iraki, a yayin taron “Makomar Yaƙi” ya jaddada cewa dole ne a ƙarfafa kafafen yaɗa labarai na ɓangaren gaskiya. Ya bayyana cewa a yau, yaƙin…
-
Nujaba:
newsBanzan kallo ga Jagoran Juyin Juya Hali Kamar Wani Babban Yaƙi ne /'Yan Iraki a Shirye Suke Su yi Yaki Kafada da kafada da Iraniyawa Wajen Yakar Amurka
Hauza/Firas Eliaser dan majalisar siyasa ta Nujaba ya dauki kallon banza ga jagoran juyin juya halin Musulunci a matsayin mafarin yaki mai girma tare da jaddada cewa al'ummar Iraki a shirye suke…