Hauza/ Daya daga cikin ingantattun hadisan da malaman fiƙihu (fuƙaha) ke kafa hujja da su domin tabbatar da shugabancin Wilayatul Faƙih, shi ne hadisin da Umar bn Hanzalata ya ruwaito.
Hauza/ A lokacin ɓoyuwar (Gaiba) Imamin Zamani (AS), ya zama wajibi ga mabiya (Shi'a) su koma ga masu ruwaito hadisai don neman mafita a kan lamuran da suka taso musu. A bayyane yake cewa fahimtar…