Hauza/ Ayatullah Alireza A‘arafi, shugaban makarantun Hauza na ilimin addinin Musulunci, ya yi kira ga mahukuntan ƙasar Azarbaijan da kada su tauye wa mata da ’yan mata haƙƙinsu na sanya hijabi,…
Hauza/ Haramta hijabi a makarantu a Jamhuriyar Azarbaijan ya janyo ce-ce-ku-ce, bayan an hana wasu malamai mata da ɗalibai masu hijabi shiga makarantu. Faifan bidiyo da aka yaɗa sun nuna ɗalibai…
Hauza/ Limamin Juma’ar birnin Qum, Ayatullah Sayyid Muhammad Sa'eedi, ya bayyana cewa jawabin Shugaban Ƙasar Iran a taron Majalisar Ɗinkin Duniya ya ƙunshi dabarun siyasa, kare haƙƙi da bayyana…