Hauza/ Idan a batun gaibar Imam, abubuwa kamar wurin zamansa, abincinsa da sauransu suka kasance a ɓoye, hakan ba ya haifar da shakka ko zargi; kamar yadda bayyana waɗannan bayanai ma ba shi…
Hauza/ Bayan ƙarewar lokacin Ghaiba da kuma nufin Mahaliccin duniya, Imami na sha biyu (A.S) zai bayyana kuma zai cika duniya da alkhairai da kyawawa. Babu wanda ya san lokacin bayyanar wannan…
Hausa/ Imami wanda shi ne shugaba kuma jagoran al’umma, dole ne ya kasance barrantacce daga dukkan munanan dabi’u, sannan ya mallaki dukkan kyawawan halaye a matsayi mafi ɗaukaka. Domin shi,…