Hauza/ A cewar abokan gaba da masoya, jagoranci na ilimi, basira da ƙwarewar Imam Khamenei Shahid—bayan taimako da ni’imar Allah Maɗaukaki—ya kasance ɗaya daga cikin manyan sirrin nasarorinsa…
Hauza/ A cikin al’adar siyasa da ta samo asali daga juyin juya halin Musulunci, ma’anar sadaukarwa da shahada tana da matsayi mai ƙarfafa gwiwa. Shahada ba a kallonta a matsayin ƙarshe ba, sai…
Hauza/ Sake nazarin tunani da rayuwar Shahid Imam Khamenei yana nuna cewa jagoranci a ganinsa ba kawai wani matsayi ne na gudanarwa ba ko kuma babban shugabanci na siyasa kawai. A gare shi, jagoranci…
Hauza/ Jagoran juyin juya halin Musulunci, shahidin al’umma, yana da siffofi na musamman idan aka kwatanta da sauran shugabannin duniya. Wadannan siffofi ne suka sa ya zama abin kaunar al’ummar…