Hauza/ Shugaban Kungiyar Malaman Gwagwarmaya ta Duniya ya bayyana cewa: "Muna sake jaddada cewa dukkan Yahudawa, walau 'yan Sahyoniya ko wadanda ba 'yan Sahyoniya ba, sun yi imani da cewa rushewar…
Hauza/ Duk da ɗimbin asarar rayuka da dukiyoyi da aka yi, operation din “Guguwar Al-Aƙsa” ya zama wani muhimmin sauyi a tarihin gwagwarmayar al’ummar Falasɗinu. Wannan aiki bai dawo da batun…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Jawad Naqawi ya bayyana a cikin wata sanarwa cewa: “Ya kamata 7 ga Oktoba ta zama wata dama ta ci gaba da raya batun Falasɗinu, bayyana goyon baya da…