Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Faƙihi ya jaddada cewa: "Ɗaukar fansar jinin Shahidin Jagora, ba wani mataki ne na ɗan lokaci ko wanda motsin rai ya jawo ba; a maimakon haka, tsari ne mai…
Hauza/ Limamin Juma'ar Tehran, Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Jawad Haj Ali Akbari, ya bayyana mashigar Hormuz da Babul Mandid, rundunonin sojoji masu ƙarfi, diflomasiyyar maƙwabta, haɗin…
Hauza/ Limamin Juma'ar birnin Qum, Ayatullah Alireza A'arafi, yayin da yake bayyana darussa 8 na duniya da na wayewar kai da gwagwarmayar al'ummar Iran ta koyar, ya jaddada cewa: "Gwagwarmaya…