Hauza/ Malamin Hauzar Ilimi ta Qum, Hujjatul Islam wal Muslimin Abdulhamid Mardani, ya bayyana cewa bin ɗabi’u da Sirar Annabi Muhammad (SAWA) na daga cikin muhimman hanyoyin da za su taimaka…