Hauza/ Wani malamin makarantar Hauza, Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Muhammad Taƙi Qadiri, ya yi nazari kan zamanin imamancin Imam Hasan Askari (A.S.), da yadda ya fuskanci makircin siyasa…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sayyid Ali Husaini, malami kuma mai bincike a Hauzar Ilimi ta Qum, ya bayyana cewa ya dace masu ziyara su gudanar da wannan tafiya mai albarka cikin sani, ikhlasi…