Hauza/ Wani lokaci wasu mutane suna aikata kuskure, daga baya su zo neman afuwa da yafiya, alhali ba su da wani uzuri mai gamsarwa. Wataƙila ma suna zuwa cikin kunya da nadama. Koyarwar addinin…