Hauza/ Yaya gaibar Hazrat Sahibul Amr (A.S) take? Shin jikinsa mai daraja ne yake ɓoye ga idanun mutane? Ko kuwa ana ganin jikinsa na zahiri, sai dai kawai babu wanda yake gane shi?