Hauza/ Idan a batun gaibar Imam, abubuwa kamar wurin zamansa, abincinsa da sauransu suka kasance a ɓoye, hakan ba ya haifar da shakka ko zargi; kamar yadda bayyana waɗannan bayanai ma ba shi…