Hauza/ A yau mutane da yawa, saboda wasu dalilai, ba su yi imani da Imamin da yake cikin gaiba (Imam Mahdi) da kuma tunawa da shi ba, kuma suna yin duk abin da za su iya domin yaƙar wannan tunanin.…
Hauza/ Ayyuka da nauyin da ke wuyan masu jira (Masu jiran bayyanar Imam Mahdi) ba su takaita da lokacin gaiba kadai ba; watakila an ambace su ne a matsayin ayyukan lokacin Gaiba domin jaddadawa…