Hauza/ Ayatullah A’arafi, Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na Iran, ya bayyana hakan ne yayin taron malaman Hauza da aka gudanar a Makarantar Ilimi ta Faiziyya da ke birnin…
Hauza/ Ɗalibai da malaman Makarantun Ilimin Addinin Musulunci (Hauza) na Qum sun gudanar da wani babban gangami a Makarantar Faiziyya, domin nuna goyon baya da godiya ga rundunar sojin sama da…
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addinin Musulunci na Iran ya yaba da matakin jarumtaka da hikima da dakarun Musulunci suka ɗauka a farmakin “Wa’adus Sadil”, inda ya bayyana shi a matsayin wani…
Hauza/ Malaman fannonin ilimin hankali da kuma mambobin Majalisar Ƙoli ta Ilimin Hikimar Musulunci sun yaba da kokarin dakarun sojin Musulunci, tare da bayyana goyon bayansu ga farmakin “Wa’adus…