Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Muhammad Mahdi Mundigari, ya bayyana cewa maƙiyan Ahlul-Baiti (A.S) ba su da matsala da kasancewarsu malaman akhlaƙ kawai, amma abin da ya kasance barazana…