Hauza/ Tsarin adalcin da Imam Mahdi (AS) zai kafa, daula ce wadda bayan ta ba za a sami wata daula ta wani ba, kuma a zahiri, sabon tarihi ne na rayuwar ɗan Adam da zai fara, wanda dukkansa zai…