Hauza/ Mu'amalantar yaro a matsayin sarki mai iko ba yana nufin a bar shi ba tare da kulawa bane; ana iya ba wa ɗa umarni, a yi masa gargaɗi, a kuma yi masa nasiha mai kyau, amma ya kamata a…
Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Sha'abani, yayin da yake gargadi game da yawaitar amfani da wayar salula da wasannin intanet (na zamani) da yara suke yi, ya jaddada bukatar ƙarfafa ababen…
Akwai wata tazara da ke ci gaba da wanzuwa tsakanin al'ummarmu da mahangar Alƙur'ani a fannin tarbiyya, wadda take bukatar gyara. A maimakon shagaltar da iyaye da dabarun gefe ko na'urori kawai,…
Hauza/ Iyaye da dama suna fuskantar wannan ƙalubale: Me ya sa ‘ya’yansu, duk da kasancewarsu masu ladabi da kyawawan ɗabi’u, suke yin sakaci wajen gudanar da sallah? Hujjatul Islam wal Muslimin…