Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Abidinejad, a wani taro na ƙwararru mai taken "Siffofin Ƙasa da Ƙasa na Hauza Mai Ci gaba da Kuma Jagoranci", yayin da yake kwatanta martanin duniya na al'ummomi…
Hauza/Hujjatul Islam Ahmad Wa'iziy, yayin bayyana matsayi iri-iri na cibiyoyin ilmi (Hauza), ya yi bayani cewa: Cibiyoyin ilimin addini (Hauza) su ne cibiyoyin ilimi, tsarkakewa, koyarwa, bincike…