Hauza/ Ayatullah Sayyid Muhammad Sa’idi, limamin Juma’ar Qom, a yayin hudubar Juma’a ta ranar 11 ga watan Urdibehesht 1405 (01/05/2026) a Musalla ɗin Qods na Qom, ya bayyana muhimman ginshiƙai…
Hauza/ Hujjatul Islam Wal Muslimin Khattat, da yake magana game da fuskantar maƙiya, ya yi ishara da aya ta 45 cikin Suratul Anfal «یا أَیُّهَا الَّذِینَ آمَنُوا إِذا لَقِیتُمْ فِئَةً فَاثْبُتُوا…