Hauza/ Mazi Haruna Ifeanyi Nwaeze, wani fitaccen jigo a cikin al'ummar Igbo na kasar Najeriya, ya bayyana cikakken bayani kan yadda ya bi ta hanyar bincike da nazari har ya kai ga zabar mazhabar…