Hauza/ Ayatullah mai girma Jawadi Amuli ya bayyana cewa: “Tattakin Arba’in ya samo asali ne daga wannan saƙo mai ɗorewa da Sayyida Zainab Kubra (S.A.) ta isar, inda ta bayyana cewa: ‘Ba za mu…
Hauza/Kano: Ana ci gaba da gudanar da Tattakin Arba’in na Imam Hussaini (A.S.) a yankin Kano na Najeriya, tare da halartar dubban Musulmi da mabiya Ahlul Baiti (A.S.) da almajiran Shaikh Ibraheem…