Hauza/ Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamenei, jagoran juyin juya halin Musulunci, ya fitar da saƙon cika shekara biyu da shahadar Ayatullah Ra'isi da kuma tunawa da shahidan hidima.