Hauza/ Limamin Juma’ar birnin Qum, Ayatullah Sayyid Muhammad Saeedi, ya bayyana cewa al’ummar Iran sun shafe sama da dare 200 suna fitowar dare, yana mai cewa al’ummar Iran, bisa imani da taimakon…
Hauza/ Ayatullah Sayyid Hashim Husaini Bushahri, yana sukar masu dogaro da tattaunawa da Amurka, ya ce: "Wadanda suke saka rai cewa tattaunawa da Amurka za ta kawo mafita, ya kamata su dubi yadda…