Hauza/ Jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya ya jaddada matsayi mai girma na Ahlul Baiti (AS), yana mai cewa: son Ahlul Baiti ba kawai magana ko iƙirari ba ne, amma aiki ne tare da sadaukarwa da…
Huza/ Adabin sadaukarwar Iran ya ɗauki sabon mataki zuwa ga masu karatu na duniya da fitar da fassarar littafin “Zazzabi mara ƙarewa” zuwa harshen Turkiyya.