Hauza/ Mataimakin Sashen Ilimi na Hauzozin Ilimin ƙasar Iran ya sanar da fara sabuwar shekarar karatu tare da fiye da makarantu 500 da malamai dubu 6 da 800, yana mai cewa: "Ƙaddamar da darussan…
Hauza/ Shugaban Hauzozin Ilimin Addinin Musulunci na ƙasar Iran, Ayatullah Alireza A’arafi, ya jaddada wajibcin kasancewar Hauza cikin shiri domin fuskantar yanayi daban-daban da ka iya tasowa,…