Hauza/ Hujjatul Islam wal Muslimin Ridha Yusufzade ya amsa tambaya game da rashin mutunta juna tsakanin ma’aurata, inda ya jaddada cewa girmamawa na daga cikin mafi muhimmancin buƙatun ɗan Adam,…