Hauza/ Ministan harkokin cikin gida na kasar Bahrain ya yi barazanar tsananta matakan da yake dauka kan ‘yan Shi’ar kasar, tare da kara rikitar da fayil din malaman addini da ke tsare a gidajen…
Hauza / Ministan Harkokin Cikin Gida na Bahrain, Rashid bin Abdullah Al Khalifa, ya kai wata ziyara a hukumance zuwa Syria inda ya gana da Abu Muhammad Al-Julani (Ahmad Al-Sharaa), shugaban ƙungiyar…