Hauza/ Dokta Mas'ud Shajareh, shugaban Ƙungiyar Kare Hakkokin Dan Adam na Musulunci a Landan, ya yi Allah wadai da shiru da al’ummar duniya ke yi kan laifukan gwamnatin Sahayoniya, yana mai jaddada…
Hauza / Majalisar Duniya ta Qadimun tare da haɗin gwiwar wasu cibiyoyi na ƙasa da ƙasa sun gudanar da taro mai taken “Babban Taron Ƙasa da Ƙasa na Bakwai kan Kudus Mai Tsarki” ta yanar gizo tare…
Hauza/ Shugaban Makarantun Ilimin Addini (Hauzozin Ilimi) ya jaddada cewa: "Quds din bana ta bambanta, domin ta zo daidai da wani muhimmin lokaci da karkatar tarihi a Iran, yankin gabas ta tsakiya…